Deroy Duarte
Lua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'. | |||||||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
| Haihuwa | Rotterdam, 4 ga Yuli, 1999 (27 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Kingdom of the Netherlands (en) Cabo Verde | ||||||||||||||||||||||
| Ƴan uwa | |||||||||||||||||||||||
| Ahali | Laros Duarte (en) | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||
| Nauyi | 72 kg | ||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 177 cm | ||||||||||||||||||||||

Deoy Duarte (an haife shi a ranar 4 shekarar alif 1999) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a kulob ɗin Fortuna Sittard a cikin Dutch Eredivisie.[1] An haife shi a cikin Netherlands, yana wakiltar tawagar kasar Cape Verde.
Aikin kulob
[gyara sashe | gyara masomin]Ya yi wasansa na farko na Eredivisie a kulob ɗin Sparta Rotterdam a ranar 12 ga shekara ta alif 2017 a wasan da VVV-Venlo. [2]
A ranar 12 ga watan Agusta shekarar alif 2021, ya sanya hannu kan kwangilar shekaru uku tare da Fortuna Sittard. [3]
Ayyukan kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]An haife shi a Netherlands, Duarte dan asalin Cape Verde ne. An kira shi don ya wakilci tawagar kasar Cape Verde don wasan sada zumunci a cikin watan Maris shekarar alif 2022.[4] Ya yi wasan sa na farko a Cape Verde a wasan sada zumunci da suka doke Guadeloupe da ci biyu da nema 2-0.[5]
Rayuwa ta sirri
[gyara sashe | gyara masomin]Kani ne ga Laros Duarte.[6]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Deroy Duarte at WorldFootball.net
- ↑ "Game Report by Soccerway" . Soccerway.
- ↑ "FORTUNA SITTARD VERSTERKT MIDDENVELD MET DEROY DUARTE" (in Dutch). Fortuna Sittard . 12 August 2021. Retrieved 29 September 2021.
- ↑ "Bebé estreia-se em convocatórias dos Tubarões Azuis (Cabo Verde)" . A Bola .
- ↑ "Live events Guadalupe vs Cape Verde - International Friendly 2022" . www.besoccer.com .
- ↑ "Creoles Abroad: Deroy Duarte renews with Sparta Rotterdam" (in Portuguese). CrioloSports. 8 August 2017.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Deroy Duarte at WorldFootball.net
- Deroy Duarte at Soccerway