Lilongwe
Appearance
| Suna saboda | Kogin Lilongwe | ||||
|---|---|---|---|---|---|
| Wuri | |||||
| |||||
| Jamhuriya | Malawi | ||||
| Gundumar Malawi | Yankin Tsakiya | ||||
| Gundumar Malawi | Gundumar Lilongwe | ||||
| Babban birnin | |||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 989,318 (2018) | ||||
| • Yawan mutane | 1,359.35 mazaunan/km² | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Yawan fili | 727.79 km² | ||||
| Wuri a ina ko kusa da wace teku | Kogin Lilongwe | ||||
| Altitude (en) | 1,050 m | ||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Ƙirƙira | 1902 | ||||
| Wasu abun | |||||
| Yanar gizo | llcitycouncil.org | ||||

Lilongwe (lafazi : /lilongwe/) birni ne, da ke a ƙasar Malawi. Shi ne babban birnin ƙasar Malawi. Lilongwetana da yawan jama'a 1,077,116, bisa ga jimillar 2015. An gina birnin Lilongwe a farkon karni na ashirin.

