Jump to content

Mwanza

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mwanza


Wuri
Map
 2°31′S 32°54′E / 2.52°S 32.9°E / -2.52; 32.9
JamhuriyaTanzaniya
Gundumar TanzaniyaYankin Mwanza
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi706,453 (2012)
Labarin ƙasa
Wuri a ina ko kusa da wace tekuTafkin Victoria
Altitude (en) Fassara1,140 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira1892
Mwanza.

Mwanza birni ne, da ke a yankin Dar es Salaam, a ƙasar Tanzaniya. Shi ne babban birnin yankin Mwanza. Mwanza ya na da yawan jama'a 700,000, bisa ga ƙidayar 2012. An gina birnin Mwanza a shekara ta 1892.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.