Jump to content

Pliny Babba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Pliny Babba
Lua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.
praefectus classis Misenensis (mul) Fassara

79 - 79
procurator Narbonensis (mul) Fassara

70 - 72
Rayuwa
HaihuwaNovum Comum (en) Fassara, 20s
ƙasaRomawa na Da
Harshen uwaHarshen Latin
MutuwaStabiae (en) Fassara, 79
Yanayin mutuwaaccidental death (en) Fassara (volcanic eruption (en) Fassara)
Ƴan uwa
MahaifiGaius Plinius Celer
MahaifiyaMarcella
Yara
AhaliPlinia Marcella (mul) Fassara
Ƴan uwa
Karatu
HarsunaHarshen Latin
Ancient Greek (en) Fassara
MalamaiApion (en) Fassara
Antonius Castor (en) Fassara
Ɗalibai
Sana'a
Sana'amarubuci, Masanin tarihi, naturalist (en) Fassara, maiwaƙe, mai falsafa, art historian (en) Fassara, civil servant (en) Fassara, military commander (en) Fassara, orator (en) Fassara da procurator (en) Fassara
Wurin aikiRomawa na Da
Muhimman ayyukaNaturalis historia (mul) Fassara

Pliny Babba da Turanci Pliny the Elder (ˈplɪni; sunan shi na haihuwa shi ne Gaius Plinius Secundus, AD 23–79)[1] ya kasance dan asalin ƙasar daular Rumawa ne, mawallafi, naturalist kuma natural philosopher, kwamanda ne na sojin ruwa a farko-farkon daular Rumawa, kuma shi aboki ne ga emperor Vespasian.

Ya ƙarar da mafi yawan lokutansa a kan yin karance-karance da rubutuce-rubuce da kuma yin bincike a kan al'amuran halitta da yanayin ƙasa a cikin fagen Pliny, ya rubuta insakulofidiya mai suna Naturalis Historia (Natural History), wadda ta kasance abin tuntuba ga masana. His nephew, Pliny the Younger, wrote of him in a letter to the historian Tacitus:

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.