Jump to content

Sofiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sofiya
Со́фия (bg)
Flag of Sofia (en) Coat of arms of Sofia (en)
Flag of Sofia (en) Fassara Coat of arms of Sofia (en) Fassara


Kirari«Расте, но не старее»
Suna sabodaSveta Sofiya (mul) Fassara
Wuri
Map
 42°41′52″N 23°19′18″E / 42.697886°N 23.321726°E / 42.697886; 23.321726
ƘasaBulgairiya
Oblast of Bulgaria (en) FassaraSofia City (en) Fassara
Municipality of Bulgaria (en) FassaraStolichna Municipality (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi1,213,134 (2025)
 Yawan mutane2,465.57 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiBulgarian (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare naShopluk (en) Fassara
Yawan fili492.029 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuVladaya River (en) Fassara, Iskar (en) Fassara, Kakach River (en) Fassara, Boyanska reka (en) Fassara, Gornobanska river (en) Fassara, Perlovska (en) Fassara da Suhodolska river (en) Fassara
Altitude (en) Fassara560 m
Bayanan tarihi
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
 Mayor of Sofia Capital Municipality (en) FassaraVasil Terziev (en) Fassara (13 Nuwamba, 2023)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo1000
Tsarin lamba ta kiran tarho02
NUTS codeSOF46
Wasu abun

Yanar gizosofia.bg
Sofiya

Sofiya' shi ne babban birnin kasar Bulgaria. Yana da yawan jama'a miliyan 1.3. Kuma shine birni na 15 cikin manyan birane a Taraiyar Turai. Sofiya yana yammacin kasar Bulgaria, Sofiya ya na cikin tsofaffin manyan birane a Turai. Tarihin Sofiya na komawa zuwa ga karni na 8 kafin haihuwar Annabi Isah. Mafi yawan jami'u da cibiyoyin kasuwanci a Bulgaria ya na garin Sofiya ne.

Kyawun birni

[gyara sashe | gyara masomin]
Cocin Nevsky Cathedral daga tsakiyar birnin da kuma Vitosha daga nesa.