Jump to content

Talata

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Talata
day of the week (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare narana da non-holiday (en) Fassara
Gajeren sunadt., Di da Tue
Suna sabodaTyr (en) Fassara, uku, Mars (en) Fassara, biyu da Fire (en) Fassara
MabiyiLitinin
Ta biyo bayaLaraba
Hashtag (mul) FassaraHappyTuesday, tuesdayvibe da TuesdayMotivation
Code (en) FassaraF
Series ordinal (en) Fassara2 da 3

Talata da turanci Tuesday rana ce ta biyu Daga cikin ranakun mako. Daga ita sai ranar Laraba, gabaninta kuma ranar Litinin idan aka Haifi mutum watau namiji a wannan rana ana kiransa da ɗan tani mace kuma ana mata laƙabi da talatu ko talatuwa.kuma itace rana ta biyu Wadda ake zuwa aiki ko makarantan boko.