Vanuatu
Appearance
| Ripablik blong Vanuatu (bi) République du Vanuatu (fr) Republic of Vanuatu (en) Vanuatu (bi) | |||||
|
|||||
| Take | Yumi, Yumi (en) | ||||
| Kirari | «Long God yumi stanap» «In God we stand» «С Бог удържаме» «Safwn Gyda Duw» | ||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Babban birni | Port Vila (en) | ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 300,019 (2020) | ||||
| • Yawan mutane | 24.61 mazaunan/km² | ||||
| Harshen gwamnati | Bislama (en) Faransanci Turanci | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Bangare na | Melanesia (en) | ||||
| Yawan fili | 12,190 km² | ||||
| Wuri mafi tsayi | Mount Tabwemasana (en) | ||||
| Wuri mafi ƙasa | Pacific Ocean (0 m) | ||||
| Sun raba iyaka da | |||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Mabiyi | Q99868017 | ||||
| Ƙirƙira | 30 ga Yuli, 1980 | ||||
| Muhimman sha'ani | |||||
| Tsarin Siyasa | |||||
| Gangar majalisa | Parliament of Vanuatu (en) | ||||
| • President of Vanuatu (en) | Nikenike Vurobaravu (mul) | ||||
| • Prime Minister of Vanuatu (en) | Bob Loughman (en) | ||||
| Ikonomi | |||||
| Nominal GDP (en) | 971,636,098 $ (2021) | ||||
| Kuɗi | Vanuatu vatus (en) | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
| Suna ta yanar gizo | .vu (mul) | ||||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | +678 | ||||
| Lambar taimakon gaggawa | *#06#, 11 (en) | ||||
| Lambar ƙasa | VU | ||||
| Wasu abun | |||||
| Yanar gizo | gov.vu | ||||

Vanuatu ko Jamhuriyar Vanuatu (da harshen Bishelamar Ripablik blong Vanuatu; da Turanci Republic of Vanuatu) ƙasa ce, da ke a Oseaniya. Babban birnin ƙasar Vanuatu Port-Vila ne. Vanuatu tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 12,189. Vanuatu tana da yawan jama'a 298,333, bisa ga jimilla a shekarar 2020. Akwai tsibirai tamanin da uku a cikin ƙasar Vanuatu. Vanuatu ta samu yancin kanta a shekara ta 1980.
Daga shekara ta 2017, sarkin ƙasar Vanuatu Tallis Obed Moses ne. Firaministan ƙasar Vanuatu Bob Loughman ne daga shekara ta 2020.
- Native men of Tanna, New Hebrides
- Barrier Beach House Vanuatu
- Funeral masks, Malakula
- Laloma, New Hebrides, 1928.
- Buggy fun tours, Vanuatu
