Jump to content

Yabus River

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yabus River
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa9°52′N 33°35′E / 9.87°N 33.58°E / 9.87; 33.58
KasaHabasha, Sudan ta Kudu da Sudan
River mouth (en) FassaraMachar Marshes
kogin Yabus a shekara ta 2018
kogin Yabus

Kogin Yabus (ko Khor Yabus )ya taso ne a yammacin kasar Habasha mai nisa,a shiyyar Asosa,ya bi ta yamma zuwa Sudan ya wuce garin Yabus,sannan ya shiga Sudan ta Kudu.[1]A garin Bunj ya juya kudu maso yamma ya shiga cikin Machar Marshes,inda ya rasa asalinsa.

Wani lokaci kogin yana rikicewa da kogin Dabus,wani rafi na kogin Blue Nile,wanda kuma aka sani da Kogin Yabus.Tushen kogunan biyu suna kusa da juna.[2]

  1. ↑ Voluntary Repatriation of Sudanese Refugees from Gambella, Ethiopia to Blue Nile State, Sudan: Mission Report" (PDF). UNMCR. October 2005. Retrieved 2011-07-22. Annex: Map of Water Availability in Southern Blue Nile
  2. ↑ Sutcliffe, J.V.; Parls, Y.P. (1999). "The Sobat Basin and the Machar Marshes". The Hydrology of the Nile (PDF). Retrieved 2011-07-22. page 112